27-Aug-2026
26-Aug-2026
26-Aug-2026
24-Aug-2026

A cikin shirinmu na wannan sati, zan ba ku labarin yadda manufar soke harajin ta haifar da fa’idoji ga bangarorin Sin da Afirka, da taimaka wajen habaka masana’antun Afirka, da kuma zurfafa hadin gwiwa mai amfani tsakanin bangarorin biyu. 同题参见
26-Aug-2026
A baya bayan nan ne ma’aikatar raya masana’antu da fasahar sadarwa ta kasar Sin ko MIIT, ta fitar da kundin tsare-tsare, wanda zai share fagen samar da ka’idojin samarwa, da inganta aiki da mutum-mutumin inji mai siffar dan Adam, don tallafawa ci gaban masana'antar bisa inganci. A cikin kundin, wanda ma’aikatar raya masana’antu da fasahar sadarwa ta kasar Sin ta gabatar, an gabatar da shawarar samar da tsarin aiki a kalla 100, a fannin cin gajiyar masana’antar mutum-mutumin inji mai siffar dan Adam nan zuwa shekarar 2028. 继续了解
26-Aug-202627-Aug-2026
27-Aug-2026
26-Aug-2026
27-Aug-2026
26-Aug-2026
26-Aug-2026
A yau, za mu shiga kauyen Shangwang da ke birnin Zhongshan na lardin Guangdong a kudancin kasar Sin, mu hadu da wata ‘yar kauyen mai tawali’u da juriya, mai suna Gao Daizhen. A cikin shekaru fiye da ashirin da suka wuce, ta tunkari canje-canjen rayuwa, ta kuma dauki nauyin iyalinta baki daya. Ta nuna himma da kwazo, don kasancewa tare da danginta, ta kuma yada alheri ga makwabta. Hakan ya nuna alhaki da jajircewa na mata talakawan kasar Sin a sabon zamanin da muke ciki. 更多阅读
more公开信息按发布时间滚动。阅读「韦德官方网站最新版下载」后,可返回栏目或查看相邻条目。
建议先扫读标题与摘要,再进入全文。同栏目条目通常按更新顺序排列。
列表适合快速定位,正文适合核对表述。两者都保留在站内即可形成完整阅读路径。